Ticker

6/recent/ticker-posts

Zo Mu Gina Kamfani

 

Zo Mu Gina Kamfani

Genre: Entrepreneurship

Pages: 200+

Availability: Hardcopy, not yet released

Language: Hausa

Year of Publication: 2020

Author: Muhammad Auwal Ahmad (Mohiddeen)

Description: Zo Mu Gina Kamfani is a comprehensive guidance on how to start a company, its management and scheduling; business plans, causes of business failure, business growth & development, and motivational success stories.

Introduction From the Book

A matsayina na matashin da ke son ganin al’ummarsa ta ci gaba wanda kuma babban burina shi ne ganin matasa ‘yan'uwana sun wuce inda ake tunanin su na zama masu dogaro da kansu da kuma silar samar wa al’umma ingantacciyar rayuwa da ababen da suke buÆ™ata a kullum, ya sa na É—auki lokaci domin rubuta wannan littafin da nake ganin zai iya zama wani jigo na taimaka wa mutane domin samun Æ™warin gwiwar samar wa kansu abubuwan dogaro-da-kai na sana’a wanda shi ne abin da nake mafarki a kullum. 

A wannan littafi mai suna Zo Mu Gina Kamfani akwai matakai na gina kamfani; sanin mene ne kamfanin, da hanyoyin gina shi, da Æ™ananun sana’o’i domin dogaro-da-kai, da bunÆ™asa manya da Æ™ananun kamfanoni, da darussa daga rayuwar manyan masana, da kuma ‘yan kasuwa, da yin ta’aliÆ™i kan dalilan da suka sa suka yi nasara da kuma faÉ—uwa da dai sauransu. Har ila yau, a cikin wannan littafin akwai yadda mutum zai gina kamfaninsa tun daga farko har zuwa shigar da kamfaninsa kasuwa, da yadda zai mayar da sana’ar hannunsa ta koma babba, wato yadda zai bunÆ™asa ta.

Sa’annan kai tsaye nake cewa na sadaukar da wannan É—an Æ™aramin littafin ga É—aukacin al’ummar Arewa. Ina fatan duk wanda ya karanta wannan littafi ya kasance mai himma domin gina kamfaninsa da kansa wanda zai taimaki al’ummarmu baki É—aya.

Daga ƙarshe ina yi wa kowa fatan alheri!


Launching Event

Zo Mu Gina Kamfani will be launched on 21st February 2021 at Arewa Computer Library event in Kano State. The author decided to give its first chapter as a giveaway to everyone.  Here’s a link below to get it:

Download PDF

#ZoMuGinaKamfani

-         Facebook: https://fb.com/ZoMuGinaKamfani

-         Email Address: ZoMuGinaKamfani@gmail.com

 


Post a Comment

0 Comments